ha_tw/bible/names/philiptheapostle.md

671 B
Raw Permalink Blame History

Filib, manzo

Gaskiya

Manzo Filib yana ɗaya daga cikin asalin almajiran Yesu guda goma sha biyu. Shi ɗan garin Betsaida ne.

  • Filib ya kawo Nataniyel ga Yesu.
  • Yesu ya tambayi Filib yadda za a sama wa taron mutane sama da 5000 abinci.
  • A cin jibin Idin Ƙetarewa wanda Yesu ya ci da almajiransa, ya yi masu magana akan Allah Ubansa. Filib ya tambayi Yesu ya nuna masu Uban.
  • Wasu yare za su so su rubuta sunan wannan Filib daban da wancan Filib (mai bishara) domin a guje wa ruɗami.

(Hakanan duba: Filib (mai bishara))

Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:

  • Ayyukan Manzanni 01:14
  • Yahaya 01:44
  • Yahaya 06:06
  • Luka 06:14
  • Markus 03:17-19