ha_tw/bible/names/memphis.md

447 B
Raw Permalink Blame History

Memfis

Gaskiya

Memfis wata daɗaɗɗar cibiyar birni ce a Masar, a gaɓar Kogin Nilu.

  • Memfis ta kasance a Masar ta gangare, kudu da mashigar Kogin Nilu, inda ƙasar ke da tãki da amfani kuma da yawa.
  • Ƙasarta mai ma'armashi da mazauninta tsakanin Masar ta Tudu da Gangare yasa Memfis ta zama babban birnin Kasuwanci da dillanci.

(Hakanan duba: Masar, Kogin Nilu)

Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:

  • Hosiya 09:06