447 B
447 B
Memfis
Gaskiya
Memfis wata daɗaɗɗar cibiyar birni ce a Masar, a gaɓar Kogin Nilu.
- Memfis ta kasance a Masar ta gangare, kudu da mashigar Kogin Nilu, inda ƙasar ke da tãki da amfani kuma da yawa.
- Ƙasarta mai ma'armashi da mazauninta tsakanin Masar ta Tudu da Gangare yasa Memfis ta zama babban birnin Kasuwanci da dillanci.
(Hakanan duba: Masar, Kogin Nilu)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Hosiya 09:06