ha_tw/bible/names/hannah.md

20 lines
639 B
Markdown

# Hannatu
## Gaskiya
Hannatu ita ce mahaifiyar annabi Sama'ila. Ita ɗaya ce daga cikin matan Elkana guda biyu.
* Hannatu bata iya samun damar haihuwa ba, wanda abin ya zama abin baƙin ciki a gare ta.
* A cikin haikali, Hannatu ta yi addu'a da gaskiya domin Allah ya bata ɗa tare da alƙawarin zata miƙa wanan ɗa a bautar Allah.
* Allah ya amsa addu'arta da kuma yaron nan Sama'ila ya yi girma sai ta kawo shi ya yi hidima a cikin haikali.
* Bayan haka Allah ya ba Hannatu waɗansu 'ya'ya bayan Sama'ila.
(Hakanan duba: ɗaukan ciki, Sama'ila)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* 1 Sama'ila 01:1-2
* 1 Sama'ila 02:1