ha_tw/bible/names/abiathar.md

675 B
Raw Permalink Blame History

Abiyata

Gaskiya

Abiyata babban firist ne domin al'ummar Isra'ila a zamanin Sarki Dauda.

  • Sa'ad da Sarki Saul ya kashe firistoci, Abiyata ya kubce ya gudu wajen Dauda a jeji.
  • Abiyata da wani firist mai suna Zadok sun bauta wa Dauda da aminci dukkan kwanakin sarautarsa.
  • Bayan mutuwar Dauda, Abiyata ya taimaki Adoniya ƙoƙarin ya zama sarki maimakon Suleman.
  • Sabili da wannan, Sarki Suleman ya cire Abiyata daga ƙungiyar firistoci.

(Hakanan duba: Zadok, Saul (Tsohon Alƙawari), Dauda, Suleman, Adoniya)

Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:

  • 1 Tarihi 27:32-34
  • 1 Sarakuna 01:07
  • 1 Sarakuna 02:22-23
  • 2 Sama'ila 17:15
  • Markus 02:25-26