Initial Commit

This commit is contained in:
prnewell 2021-06-10 14:16:06 -04:00
parent 4962e4b7e4
commit 90438a5244
1 changed files with 3 additions and 3 deletions

View File

@ -11,11 +11,11 @@ Idan kana ƙaunar wani za ka lura da mutumin nan za ka yi abin da zai amfane shi
* A cikin ULT, kalmar nan "ƙauna" na nufin sadakakkiyar ƙauna, sai ko idan Fannin Taimako don Fassara ya bada wata ma'ana dabam.
* Wasu wurare a cikin Sabon Alƙawari an yi magana a kan ƙaunar 'yan'uwa, ko ƙaunar aboki ko ɗan'uwa cikin iyali.
2. Wannan kalma tana magana ne a kan irin ƙaunar da mutane suka saba yi tsakanin abokai ko 'yan'uwa na jiki.
1. Wannan kalma tana magana ne a kan irin ƙaunar da mutane suka saba yi tsakanin abokai ko 'yan'uwa na jiki.
* Za a iya amfani kuma da kalmar a haka, "Suna ƙaunar su zauna a mafifitan kujeru a wajen biki." Ma'anar wannan shi ne "sun fi so sosai" ko "suna da marmari" su yi haka.
3. Wannan kalma "ƙauna" tana magana kuma a kan irin soyayyar dake tsakanin namiji da mace.
4. A wannan misali da aka ce "Na ƙaunaci Yakubu, amma na tsani Isuwa," wannan kalmar "ƙauna" na nufin Allah ya zaɓi Yakubu ya kasance cikin dangantakar alƙawarinsa. Za a iya fassara wannan ya zama "zaɓe." Koda yake Allah ya albarkaci Isuwa shi ma, amma ba a bashi zarafin kasancewa cikin alƙawarin ba. Wannan kalma "na tsani" an yi amfani ne da ita ne matsayin "ƙi" ko "ba a zaɓa ba."
1. Wannan kalma "ƙauna" tana magana kuma a kan irin soyayyar dake tsakanin namiji da mace.
1. A wannan misali da aka ce "Na ƙaunaci Yakubu, amma na tsani Isuwa," wannan kalmar "ƙauna" na nufin Allah ya zaɓi Yakubu ya kasance cikin dangantakar alƙawarinsa. Za a iya fassara wannan ya zama "zaɓe." Koda yake Allah ya albarkaci Isuwa shi ma, amma ba a bashi zarafin kasancewa cikin alƙawarin ba. Wannan kalma "na tsani" an yi amfani ne da ita ne matsayin "ƙi" ko "ba a zaɓa ba."
Shawarwarin Fassara: