From 90438a52443832656a4022aa482b036681adb30d Mon Sep 17 00:00:00 2001 From: prnewell <44066101+prnewell@users.noreply.github.com> Date: Thu, 10 Jun 2021 14:16:06 -0400 Subject: [PATCH] Initial Commit --- bible/kt/love.md | 6 +++--- 1 file changed, 3 insertions(+), 3 deletions(-) diff --git a/bible/kt/love.md b/bible/kt/love.md index b40ee5b..e21ef4e 100644 --- a/bible/kt/love.md +++ b/bible/kt/love.md @@ -11,11 +11,11 @@ Idan kana ƙaunar wani za ka lura da mutumin nan za ka yi abin da zai amfane shi * A cikin ULT, kalmar nan "ƙauna" na nufin sadakakkiyar ƙauna, sai ko idan Fannin Taimako don Fassara ya bada wata ma'ana dabam. * Wasu wurare a cikin Sabon Alƙawari an yi magana a kan ƙaunar 'yan'uwa, ko ƙaunar aboki ko ɗan'uwa cikin iyali. -2. Wannan kalma tana magana ne a kan irin ƙaunar da mutane suka saba yi tsakanin abokai ko 'yan'uwa na jiki. +1. Wannan kalma tana magana ne a kan irin ƙaunar da mutane suka saba yi tsakanin abokai ko 'yan'uwa na jiki. * Za a iya amfani kuma da kalmar a haka, "Suna ƙaunar su zauna a mafifitan kujeru a wajen biki." Ma'anar wannan shi ne "sun fi so sosai" ko "suna da marmari" su yi haka. -3. Wannan kalma "ƙauna" tana magana kuma a kan irin soyayyar dake tsakanin namiji da mace. -4. A wannan misali da aka ce "Na ƙaunaci Yakubu, amma na tsani Isuwa," wannan kalmar "ƙauna" na nufin Allah ya zaɓi Yakubu ya kasance cikin dangantakar alƙawarinsa. Za a iya fassara wannan ya zama "zaɓe." Koda yake Allah ya albarkaci Isuwa shi ma, amma ba a bashi zarafin kasancewa cikin alƙawarin ba. Wannan kalma "na tsani" an yi amfani ne da ita ne matsayin "ƙi" ko "ba a zaɓa ba." +1. Wannan kalma "ƙauna" tana magana kuma a kan irin soyayyar dake tsakanin namiji da mace. +1. A wannan misali da aka ce "Na ƙaunaci Yakubu, amma na tsani Isuwa," wannan kalmar "ƙauna" na nufin Allah ya zaɓi Yakubu ya kasance cikin dangantakar alƙawarinsa. Za a iya fassara wannan ya zama "zaɓe." Koda yake Allah ya albarkaci Isuwa shi ma, amma ba a bashi zarafin kasancewa cikin alƙawarin ba. Wannan kalma "na tsani" an yi amfani ne da ita ne matsayin "ƙi" ko "ba a zaɓa ba." Shawarwarin Fassara: