ha_tw/bible/names/cain.md

22 lines
743 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-06-08 22:05:51 +00:00
# Kayinu
## Gaskiya
Kayinu da ƙanensa Habila sune 'ya'ya maza na Adamu da Hauwa'u da aka faɗi a Litttafi Mai Tsarki.
* Kayinu manomi ne wanda ya noma kayan abinci Habila kuwa makiyayin tumaki ne.
* Kayinu ya kashe ɗan'uwansa Habila a cikin hasalar ƙyashi, saboda Allah ya karɓi hadayar Habila, amma bai karɓi hadayar Kayinu ba.
* Horon da Allah ya bashi shi ne ya kore shi daga gonar Iden ya gaya masa ƙasa baza ta ƙara bashi ammfani ba.
* Allah ya sa lamba a goshin Kayinu wadda alama ce Allah zai kare shi daga kisa daga mutane sa'ad da yake yawo barkatai.
(Hakanan duba: Adamu, hadaya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* 1 Yahaya 03:12
* Farawa 04:02
* Farawa 04:09
* Farawa 04:15
* Ibraniyawa 11:4
* Yahuda 01:11