ha_tw/bible/other/cypress.md

21 lines
695 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-06-08 22:05:51 +00:00
# gofa
## Ma'ana
Wannan kalma "gofa" wani irin itacen fir ne da yake da yawa a yankin da mutane ke zaune a lokacin Littafi Mai Tsarki, musamman ƙasashen dake gaɓas da Tekun Baharmaliya.
* Sifrus da Lebanon wurare ne biyu da Litttafi Mai Tsarki ya ambace su musamman suna da itatuwan gofa da yawa.
* Katakan da Nuhu ya gina jirgi mai yiwuwa na gofuna ne.
* Saboda itacen gofa yana da kauri ga iya daɗewa, mutanen dã sun yi amfani da su domin gina kwale kwale da kuma wasu gine gine.
(Hakanan duba: akwati, Sifuros, itacen fir, Lebanon)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* Ayyukan Manzanni 11:19-21
* Farawa 06:14
* Hosiya 14:08
* Ishaya 44:14
* Ishaya 60:13
* Zakariya 11:02