ha_tw/bible/names/johnmark.md

23 lines
843 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-06-08 22:05:51 +00:00
# Yahaya Markus
## Gaskiya
Yahaya Markus, wanda kuma aka fi sani da suna "Markus," yana ɗaya daga cikin waɗanda suka yi tafiya tare da Bulus a cikin tafiye-tafiyensa na bishara. Lallai an nuna cewa shine marubucin Littafin Bishara ta Markus.
* Yahaya Markus ya raka ɗan'uwansa Barnabas tare da Bulus a fitarsu ta farko tafiya bishara.
* Sa'ad da aka sanya Bitrus cikin kurkuku a Urshalima, masubi na wurin suka yi addu'a dominsa a cikin gidan mahaifiyar Yahaya Markus.
* Markus ba manzo ba ne, amma ya sami koyarwa daga su Bulus da Bitrus ya kuma yi aiki tare da su cikin hidima.
(Hakanan duba: Barnabas, Bulus)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* 2 Timoti 04:11-13
* Ayyukan Manzanni 12:24-25
* Ayyukan Manzanni 13:05
* Ayyukan Manzanni 13:13
* Ayyukan Manzanni 15:36-38
* Ayyukan Manzanni 15:39-41
* Kolosiyawa 04:10-11