ha_tw/bible/names/amnon.md

17 lines
394 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-06-08 22:05:51 +00:00
# Amnon
## Gaskiya
Amnon shi ne babban ɗan Sarki Dauda daga matarsa Ahinowam.
* Amnon ya yiwa 'yar'uwarsa Tamar wadda suke uba ɗaya fyaɗe, ita kuma 'yar'uwar Absalom ce.
* Saboda wannan ne, Absalom ya shirya maƙarƙashiya gãba da Amnon ya kashe shi.
(Hakanan duba: Dauda, Absalom)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
* 1 Tarihi 03:1-3
* 2 Sama'ila 13:02
* 2 Sama'ila 13:7-9