# Amnon ## Gaskiya Amnon shi ne babban ɗan Sarki Dauda daga matarsa Ahinowam. * Amnon ya yiwa 'yar'uwarsa Tamar wadda suke uba ɗaya fyaɗe, ita kuma 'yar'uwar Absalom ce. * Saboda wannan ne, Absalom ya shirya maƙarƙashiya gãba da Amnon ya kashe shi. (Hakanan duba: Dauda, Absalom) Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki: * 1 Tarihi 03:1-3 * 2 Sama'ila 13:02 * 2 Sama'ila 13:7-9