ha_tq/psa/68/30.md

8 lines
211 B
Markdown

# Mene ne Dauda yace domin tsautawa?
Dauda ya tsauta wa namomin jejin dake zama cikin iwa a kan mutane da kuma bijimai masu yawa da 'yan maruƙa.
# Wane ne zai fito daga Masar?
Sarakuna zasu fito daga Masar.