ha_tq/psa/29/09.md

171 B

Mene ne kowa a haikaln Yahweh ke cewa?

Kowanne a cikin haikali na cewa, "Ɗaukaka."

Har yaushe Yahweh zaya zauna a matsayin sarki?

Yahweh na zaman sarki har abada.