# Mene ne kowa a haikaln Yahweh ke cewa? Kowanne a cikin haikali na cewa, "ĆŠaukaka." # Har yaushe Yahweh zaya zauna a matsayin sarki? Yahweh na zaman sarki har abada.