Balaam ya kwatanta kwarurrukan kamar gonaki a gefen kogi, kamar aloyes da Yahweh ya shuka,kuma kamar al'ul a gefen ruwaye