ha_tq/num/24/06.md

4 lines
191 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Kamar yaya ne Balaam ya kwatanta kyaun wurin da Isra'ila ke zama?
Balaam ya kwatanta kwarurrukan kamar gonaki a gefen kogi, kamar aloyes da Yahweh ya shuka,kuma kamar al'ul a gefen ruwaye