12 lines
420 B
Markdown
12 lines
420 B
Markdown
# Menene ya faru da budurwai masu hikima a loƙacin da angon ya zo?
|
|
|
|
Budurwai masu hikima sun tafi tare da angon bukin auren.
|
|
|
|
# Menene ya faru da budurwai marasa hikima a loƙacin da angon ya zo?
|
|
|
|
Budurwai marasa hikima sun je su saya mai, sai da suka dawo an rufe masu kofar bukin.
|
|
|
|
# Menene Yesu ya ce ya na so masubi so koya daga misalin budurwain?
|
|
|
|
Yesu ya ce masubi su yi lura, lura, don basu san rana ko sa'a ba.
|