ha_tq/mat/25/10.md

420 B

Menene ya faru da budurwai masu hikima a loƙacin da angon ya zo?

Budurwai masu hikima sun tafi tare da angon bukin auren.

Menene ya faru da budurwai marasa hikima a loƙacin da angon ya zo?

Budurwai marasa hikima sun je su saya mai, sai da suka dawo an rufe masu kofar bukin.

Menene Yesu ya ce ya na so masubi so koya daga misalin budurwain?

Yesu ya ce masubi su yi lura, lura, don basu san rana ko sa'a ba.