ha_tq/isa/11/10.md

4 lines
190 B
Markdown

# A wancan ran me zai sa Ubangiji ya sake hannunsa?
Zai sake hannunsa domin ya fanshi sauran mutanensa da suka rage a Asiriya, Masar, Fatros, Kush, Ilam, Shina, Hamat, da tsibirai na teku.