ha_tq/isa/11/10.md

190 B

A wancan ran me zai sa Ubangiji ya sake hannunsa?

Zai sake hannunsa domin ya fanshi sauran mutanensa da suka rage a Asiriya, Masar, Fatros, Kush, Ilam, Shina, Hamat, da tsibirai na teku.