ha_tq/deu/32/33.md

369 B

Ta yaya ne aka kwatanta inabin Saduma da Gomarata?

An kwatanta inabin kamar dafin macizai kuma da mugun dafin kumurci.

Daga ina ne inabin makiyi ya zo kuma ta yaya aka kwatanta inabinsu?

Inabinsu ya zo dag Sadoma da Gamarata kuma inabinsu dafi ne kuma da ɖaci.

Ta yaya ne aka ajiye shirin Yahweh?

Shirin Yahweh shi ya ajiye kuma aka kulle cikin taskokinsa.