# Ta yaya ne aka kwatanta inabin Saduma da Gomarata? An kwatanta inabin kamar dafin macizai kuma da mugun dafin kumurci. # Daga ina ne inabin makiyi ya zo kuma ta yaya aka kwatanta inabinsu? Inabinsu ya zo dag Sadoma da Gamarata kuma inabinsu dafi ne kuma da ɖaci. # Ta yaya ne aka ajiye shirin Yahweh? Shirin Yahweh shi ya ajiye kuma aka kulle cikin taskokinsa.