ha_tq/1co/16/15.md

279 B

Wanene a cikin Korontiyawa sukasun bada kansu ga yin hidima wa tsarkaku?

Iyalin gidan Sitefanas sun ba da kansu ga yin hidima wa tsarkaku.

Menene Bulus ya ce wa tsarkakun Korontiyawa su yi game da iyalin Sitefanas?

Bulus ya ce masu su yi biyayya da irin waɗannan mutane.