8 lines
279 B
Markdown
8 lines
279 B
Markdown
|
# Wanene a cikin Korontiyawa sukasun bada kansu ga yin hidima wa tsarkaku?
|
||
|
|
||
|
Iyalin gidan Sitefanas sun ba da kansu ga yin hidima wa tsarkaku.
|
||
|
|
||
|
# Menene Bulus ya ce wa tsarkakun Korontiyawa su yi game da iyalin Sitefanas?
|
||
|
|
||
|
Bulus ya ce masu su yi biyayya da irin waɗannan mutane.
|