ha_tq/1co/16/07.md

297 B

Don menene Bulus bai so ya gan masubi a Koronti nan da nan na ɗan loƙaci ba?

Bulus ya so ya ziyarce su na tsawon lokaci, idan Ubangiji ya yarda.

Don menene Bulus zai tsaya a Afisus sai ranar Fentikos?

Bulus ya tsaya a Afisus domin kofa mai fadi ya buɗe masa, kuma akwai magabta da yawa.