# Don menene Bulus bai so ya gan masubi a Koronti nan da nan na ɗan loƙaci ba? Bulus ya so ya ziyarce su na tsawon lokaci, idan Ubangiji ya yarda. # Don menene Bulus zai tsaya a Afisus sai ranar Fentikos? Bulus ya tsaya a Afisus domin kofa mai fadi ya buɗe masa, kuma akwai magabta da yawa.