ha_tq/lev/23/09.md

201 B

Menene mutanen zasu kawo wa firist bayan girbi na farko a ƙasar da Yahweh zai basu?

Dole ne mutanen su kawo dami na nunan fari na hatsin ga firist bayan girbi na farko a ƙasar da Yahweh zai basu.