ha_tq/lev/23/09.md

4 lines
201 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene mutanen zasu kawo wa firist bayan girbi na farko a ƙasar da Yahweh zai basu?
Dole ne mutanen su kawo dami na nunan fari na hatsin ga firist bayan girbi na farko a ƙasar da Yahweh zai basu.