Baiko don zunubi kamar baiko don laifi yake.
Firist wanda ya miƙa wa wani baikonsa na ƙonawa zai iya ɗaukar wa kansa wannan fatar baikon.