ha_tq/lev/07/07.md

8 lines
246 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wane irin baiko ne na nan kamar baikon laifi?
Baiko don zunubi kamar baiko don laifi yake.
# Menene firistocin zasu iya ajiye daga baikon ƙona?
Firist wanda ya miƙa wa wani baikonsa na ƙonawa zai iya ɗaukar wa kansa wannan fatar baikon.