ha_tq/2sa/24/08.md

8 lines
324 B
Markdown

# Har tsawo wane lokacine yaɗauki Yowab ya zagaya dukan ƙasr har ya dawo Yerusalem?
Ya ɗauki Yowab wata tara da kwana Ashirin ya je cikin ƙasara ya kuma dawo Yerusalem.
# Mayaa nawa ne Yowab ya lissafta?
Yowab ya lissafta mutum 800,000 a cikin Isra'ila jarumawa ma su zarar takobi, mazajen Yahuda kuma su 500,000 ne.