# Har tsawo wane lokacine yaɗauki Yowab ya zagaya dukan ƙasr har ya dawo Yerusalem? Ya ɗauki Yowab wata tara da kwana Ashirin ya je cikin ƙasara ya kuma dawo Yerusalem. # Mayaa nawa ne Yowab ya lissafta? Yowab ya lissafta mutum 800,000 a cikin Isra'ila jarumawa ma su zarar takobi, mazajen Yahuda kuma su 500,000 ne.