ha_tq/2sa/23/03.md

156 B

Menene Allah Israila ya ce wa Dauda?

Allah na Israila ya ce ɗayan da zai yi mulki a cikin tsron Allah zai zama kama haske safe lokcin da rana ta ɗaga.