# Menene Allah Israila ya ce wa Dauda? Allah na Israila ya ce ɗayan da zai yi mulki a cikin tsron Allah zai zama kama haske safe lokcin da rana ta ɗaga.