Sarki ya yi tunanin cewa wanda ya sheƙo da gudun ya na zuwa da labari ne idan shi kaɗai ne ya ke zuwa.