# Menene sarki ke tunani lokacin da ya ji da cewa ga wani ya sheƙo a guje ya nufo birnin? Sarki ya yi tunanin cewa wanda ya sheƙo da gudun ya na zuwa da labari ne idan shi kaɗai ne ya ke zuwa.