ha_tq/2sa/02/08.md

8 lines
259 B
Markdown

# Wanene Abna?
Abna ɗan ne na Na, shugaban rundunar Saul.
# Menene Abna ya yi wa Ishboshet, ɗan Saul?
Abna ya ɗauki Ishboshet ya kuma kawa Mahanaiyam, ya maida Ishboshet sarki a kan Giliyed, Asha, Jezreel, Ephraim, Benyamin, da kuma a kan Israila duka.