ha_tq/2sa/02/08.md

259 B

Wanene Abna?

Abna ɗan ne na Na, shugaban rundunar Saul.

Menene Abna ya yi wa Ishboshet, ɗan Saul?

Abna ya ɗauki Ishboshet ya kuma kawa Mahanaiyam, ya maida Ishboshet sarki a kan Giliyed, Asha, Jezreel, Ephraim, Benyamin, da kuma a kan Israila duka.