ha_tq/rom/07/07.md

247 B

Wace aiki ne doka ta ke cikawa?

Doka ta na sa a san menene zunubi.

Doka zunubi ce?

A'a, doka ba zunubi ba ce.

Menene zunubi yana yi ta wurin umarnin doka?

Zunubi, ta wurin umarnin doka tana kawo sha'awar jiki a daga cikin kowani mutum.