# Wace aiki ne doka ta ke cikawa? Doka ta na sa a san menene zunubi. # Doka zunubi ce? A'a, doka ba zunubi ba ce. # Menene zunubi yana yi ta wurin umarnin doka? Zunubi, ta wurin umarnin doka tana kawo sha'awar jiki a daga cikin kowani mutum.