ha_tq/rev/13/15.md

198 B

Me ya faru ga wadanda suka ƙi su bautawa dabban?

Wadanda suka ƙi su bautawa dabban an kashe su.

Menene kowa ya karba daga gun dabban

kowa ya karɓi maki a hanun damar sa ko kuwa goshin sa.