# Me ya faru ga wadanda suka ƙi su bautawa dabban? Wadanda suka ƙi su bautawa dabban an kashe su. # Menene kowa ya karba daga gun dabban kowa ya karɓi maki a hanun damar sa ko kuwa goshin sa.