8 lines
294 B
Markdown
8 lines
294 B
Markdown
# Menene ya tashi sama a gaban Allah?
|
|
|
|
Hayakin turaren konawa tare da adu'o'in tsarkakku ne suka tashi a gaban Allah.
|
|
|
|
# Menene ya faru da mala'ikan ya wurgo wuta daga bagadin zuwa duniya?
|
|
|
|
Da mala'ikan ya wurgo wutan, sai ga tsawar aradu, da cida, da walkiya mai haske, da kuma girgizar kasa.
|