ha_tq/rev/08/03.md

294 B

Menene ya tashi sama a gaban Allah?

Hayakin turaren konawa tare da adu'o'in tsarkakku ne suka tashi a gaban Allah.

Menene ya faru da mala'ikan ya wurgo wuta daga bagadin zuwa duniya?

Da mala'ikan ya wurgo wutan, sai ga tsawar aradu, da cida, da walkiya mai haske, da kuma girgizar kasa.