ha_tq/psa/89/14.md

181 B

Menene ya faru da mutanen da suka bauta wa Yahweh?

An albarkace su kuma sun yi tafiya a hasken fuskar Yahweh, sun ti farin ciki a sunan Yahweh, kuma sun fifita a adalcin Yahweh.