An albarkace su kuma sun yi tafiya a hasken fuskar Yahweh, sun ti farin ciki a sunan Yahweh, kuma sun fifita a adalcin Yahweh.