ha_tq/psa/81/09.md

349 B

Menene Allah ya ce game da allolin ƙasashen waje.

Allah ya ce dole a ce babu allolin ƙasashen waje a cikin Isra'ila kuma dole kada su bauta wa ko wani allahn kasar waje.

Menene Yahweh yace yayi wa Israi'la?

Ya fito da su daga Masar.

Me ya sa Allah ya gaya wa Isra'ilawa su buɗe bakunansu da faɗi?

Ya ce su bude shi domin ya cika shi.