ha_tq/psa/81/09.md

12 lines
349 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Allah ya ce game da allolin ƙasashen waje.
Allah ya ce dole a ce babu allolin ƙasashen waje a cikin Isra'ila kuma dole kada su bauta wa ko wani allahn kasar waje.
# Menene Yahweh yace yayi wa Israi'la?
Ya fito da su daga Masar.
# Me ya sa Allah ya gaya wa Isra'ilawa su buɗe bakunansu da faɗi?
Ya ce su bude shi domin ya cika shi.