ha_tq/psa/73/07.md

223 B

Menene sakamakon makancewar mugaye?

Daga makancewar sa zunubi ke fitowa da kuma mugun tunani.

Wane abubuwa mugaye ke yi?

Suna izgilli, fadin mugayen abubuwa, barazanar tashin hankali, kuma suna maganar gaba da sama.